Genesis 36

Genesis 36:1

Waɗannan ne zuriyar Isuwa (wanda kuma a ke kira Idom)

"Waɗannan sune zuriyar Isuwa, wanda ake kira Idom." Wannan ya kawo bayanin zuriyar Isuwa a Farawa 36:1-8. AT: "Wannan labarin zuriyar Isuwa, wanda ake kira Idom." (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#figs-explicit)

Ada ... Oholibama

Waɗannan sunayen matan Isuwa. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Elon Bahittiye

"Elon Bahittiye" ko "Elon zuriyar Hittiyawa." Wannan sunan namiji ne. Duba yadda aka fassara wannan a Farawa 26:34. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Ana ... Zibiyon ... Nebaiyot

Wannan sunan maza ne. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Bahibbiye

Wannan na nufin kungiyar mutane da yawa. Duba yadda aka fassara a Farawa 10:15.

Bashemat

Wannan sunan ɗăya daga cikin matan Isuwa ne. Duba yadda aka fassara wannan a Farawa 26:34. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Nebaiyot

Wannan sunan ɗaya daga cikin yayan Isma'ila ne. Duba yadda aka fassara wannan a Farawa 28:8. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Genesis 36:4

Ada ... Bashemat ... Oholibama

Waɗannan sunayen matan Isuwa ne. Duba yadda aka fassara wannan a Farawa 36:1 (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Elifaz ... Ruwel ... Yewish ... Yalam ... Kora

Waɗannan sunayen 'ya'yan maza Isuwa ne. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Genesis 36:6

wanda ya tattara a ƙasar Kan'ana

Wannan na nufin dukkan abubuwan da ya tara lokacin da yake rayuwa a ƙasar Kan'ana. AT: "wanda ya tara lokacin zaman sa a ƙasar Kan'ana" (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#figs-explicit)

ya tafi cikin wata ƙasa

Wannan na nufin ka tafi wani wuri ka zauna can. AT: "ya tafi cikin wata ƙasa " (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#figs-idiom)

mallakarsu

"mallakar Isuwa da Yakubu"

ba za ta iya ɗaukar su ba saboda yawan dabbobinsu

ƙasar bata da girma sosai da zata iya daukar dukan dabbobin Isuwa da Yakubu suka mallaka. AT: "ba za ta iya ɗaukar su ba saboda yawan dabbobinsu" ko "bata da girman da zata iya daukar dabbobin Isuwa da Yakubu" (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#figs-explicit)

inda suka zauna

Kalmar "zauna" na nufin matsawa zuwa wani wuri don a rayu a can. AT: "in da suka koma" (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#figs-idiom)

Genesis 36:9

Waɗannan ne zuriyar Isuwa

Wannan na gabatar da labarin zuriyar Isuwa a Farawa 36: 9-43. AT: "Wannan bayani ne kan zuriyar Isuwa" (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#figs-explicit)

a ƙasar tudu ta Seyir

Wannan na nufin sun rayu a ƙasar tudu ta Seyir. AT: "waɗanda suka rayu a ƙasar tudu ta Seyir" (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#figs-explicit)

Elifaz ... Ruwel

Waɗannan sunayen yayan Isuwa ne. Duba yadda aka fassara wadannan sunayen a Farawa 36:4. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Ada ... Basemat

Waɗannan sunayen matan Isuwa ne. Duba yadda aka fassara wadannan sunayen a Farawa 36:1. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Teman, Omar, Zefo, Gatam, da Kenaz ... Amalek

Waɗannan sunayen 'ya'yan maza Elifaz ne. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Timna

Wannan sunan farkar Elifaz ne. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Genesis 36:13

Ruwel ... Yewish, Yalam, da Kora

Waɗannan sunayen 'ya'yan maza Isuwa ne. Duba yadda aka fassara wadannan sunayen a Farawa 36:4. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Nahat ... Zera ... Shamma ... Mizza

Waɗannan sunayen 'ya'yan maza Ruwel ne. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Ana ... Zibiyon

Waɗannan sunayen maza ne. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Basemat ... Oholibama

Waɗannan sunayen matan Isuwa ne. Duba yadda aka fassara wannan a Farawa 36:1 (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Genesis 36:15

Elifaz

Wannan sunan ɗan Isuwa ne. Duba yadda aka fassara waɗannan sunayen a Farawa 36:4. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Teman, Omar, Zefo, Kenaz, Kora, Gatam, da Amalek

Waɗannan sunayen 'ya'yan maza Elifaz ne. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Ada

Wannan sunan ɗaya daga cikin matan Isuwa ne. Duba yadda aka fassara wannan sunan a Farawa 36:1. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Genesis 36:17

Ruwel ... Yewish, Yalam, da Kora

Waɗannan sunayen 'ya'yan maza Isuwa ne. Duba yadda aka fassara waɗannan sunayen a Farawa 36:4. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Nahat, Zera, Shamma, Mizza

Waɗannan sunayen yayan Ruwel ne. Duba yadda aka fassara waɗannan sunayen a Farawa 36:13 (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

a cikin ƙasar Idom

Wannan na nufin sun rayu a ƙasar Idom. AT: "wanda suka rayu a ƙasar Idom" (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#figs-explicit)

Basemat ... Oholibama

Waɗannan sunayen matan Isuwa ne. Duba yadda aka fassara wannan a Farawa 36:1 (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Ana

Wannan sunan namiji ne. Duba yadda aka fassara wannan a Farawa 36:1 (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Genesis 36:20

Seyir

Kalmar "Seyir" sunan wani mutum ne da wata ƙasa.

Horitiyawa

Kalmar "Horitiyawa" na nufin wasu kungiyar mutane. Duba yadda aka fassara wannan a Farawa 14:3

mazauna ƙasar

"mazauna ƙasar Seyir, wanda ake kira Idom"

Lotan, Shobal, Zibiyon, Ana, Dishon, Eza, da Dishan ... Hori da Heman

Waɗannan sunayen maza ne.(Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Timna

Wannan sunan mace ne. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Genesis 36:23

Shobal ... Zibiyon

Waɗannan sunayen maza ne. Duba yadda aka fassara waɗannan sunayen a Farawa 36:20. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Alban, Manahat, Ebal, Shefo, da Onam ... Aiya da Ana

Waɗannan sunayen maza ne. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Genesis 36:25

Ana ... Dishon ... Eza ... Dishan

Waɗannan sunayen maza ne. Duba yadda aka fassara waɗannan sunayen a Farawa 36:20.

Oholibama

Wannan sunan mace ne. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Hemdan, Eshban, Itran, da Keran ... Bilhan, Za'aban da Akan ... Uz da Aran

Waɗannan sunayen maza ne. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Genesis 36:29

Horitiyawa

Wannan sunayen wasu kungiyar mutane. Duba yadda aka fassara wannan a Farawa 14:3. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Lotan, Shobal, Zibiyon, da Ana, Dishon, Eza, Dishan

Waɗannan sunayen maza ne. Duba yadda aka fassara waɗannan sunayen a Farawa 36:20-21. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

a ƙasar Seyir

Wannan na nufin sun rayu a ƙasar Seyir. AT: "waɗanda suka rayu a ƙasar Seyir" (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#figs-explicit)

Genesis 36:31

Bela ... Beyor ... Yobab ... Zera

Waɗannan sunayen maza ne. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

sunan birninsa

Wannan na nufin wannan birnin ya rayu. AT: "sunan birnin da ya rayu" (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#figs-idiom)

Dinhaba ... Bozra

Waɗannan sunan wurare ne. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Genesis 36:34

Yobab

Wannan sunan namiji ne. Duba yadda aka fassara wannan sunan a Farawa 36:31. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Husham ... Hadad ... Bedad ... Samla

Waɗannan sunayen maza ne. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Husham wanda ke daga ƙasar Temanawa

Wannan na nufin Husham ya rayu a ƙasar Temanawa. AT: "Husham wanda ke daga ƙasar Temanawa" (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#figs-explicit)

Abit ... Masreka

Wannan sunan wurare ne. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Temanawa

"zuriyar Teman" (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

sunan birnin sa

Wannan na nufin wannan birnin ya rayu. AT: "Wannan sunan birnin da ya rayu ne" (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#figs-idiom)

Genesis 36:37

Samla

Wannan sunan namiji ne. Duba yadda aka fassara wannan sunan a Farawa 36:34. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Shawul na Rehobot ta gefen kogi ya yi mulki a gurbinsa

Shawul ya rayu a Rehobot. Rehobot na wajen Kogin Yufiretis. AT: "sai Shawul yayi mulki a maimakon sa. Daga Rehobot yake daura da Kogin Yufiretis" (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#figs-explicit)

Shawul ... Ba'al Hanan ... Akbor ... Hadar ... Matred ... Me Zahab

Waɗannan sunayen maza ne. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Rehobot ... Fawu

Waɗannan sunayen wurare ne. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

ɗiyar Matred, jikar Me Zahab

Za a iya ƙara bayanin da ya ɓata. AT:"ɗiyar Matred da jikar Me Zahab" (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#figs-explicit)

Mehetabel

Wannan sunan mace ne. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

Genesis 36:40

shugabannin kabilu

"shugabannin kabilu"

bisa ga dangoginsu da lardunansu

Aka sanya sunayen kabilan da yankuna bisa ga shugabannin kabilan. AT: "sunayen danginsu da kuma yankunan da suka zauna sunansu. Waɗannan sunayensu ne" (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#figs-explicit)

Timna, Alba, Yetet, Oholibama, Ela, Finon, Kenaz, Teman, Mibzar, Magdiyel, da Iram

Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#translate-names)

mazaunansu

"wuraren zaman su" ko "wuraren da suka zauna"

Wannan ne Isuwa

An jera wannan jerin "ya zama" Isuwa, ma'ana wannan shi ne dukka jerin zuriyarsa. AT: "Waɗannan su ne jerin zuriyar Isuwa" (Duba: /WA-Catalog/ha_tm?section=translate#figs-metonymy)