Genesis 11

Genesis 11:1

Nan da nan bayan tsufana, harshe nawa ne suke wurin a furskan dukka duniya?

Nan da nan bayan tsufana, akwai harshe ɗaya ne a furskan dukka duniya.

Ina ne mutanen suka gina birninsu da kuma hasumiya?

Mutanen suka gina birninsu da kuma hasumiya a Shinar.

Genesis 11:3

Menene mutanen suka shirya yi a maimakon warwatsu a fuskar dukkan duniya da Allah ya mumarta?

A maimakon warwatsu a fuskar dukkan duniya da Allah ya mumarta, mutanen sun shirya gina birni da kuma hasumaya.

Menene mutanen suke so su yi wa kansu?

Mutanen sun so su yi suna wa kansu.

Genesis 11:5

Menene Yahweh ya sauko ya kuma yi wa mutanen?

Yahweh ya sauko ya rikirkitar da harshen mutanen.

Don menene Allah ya yi wannan?

Allah ya rikirkitar da harshensu domin ba za su fahimci juna ba.

Genesis 11:8

Menene Allah ya sa mutanen su yi?

Allah ya sa mutanen su bazu a ko'ina a sararin duniya bisa ga yadda ya umarta.

Menene sunar birnin da mutanen sun so su gina?

Sunar birnin shina Babila.

Genesis 11:10

Zuriyar wane ɗan Nuhu ne ake bayarwa a wannan sura?

Zuriyar Shem, ɗan Nuhu ne ake bada a wannan sura.

Genesis 11:24

Wanene mahaifin Abram?

Mahaifin Abram shi Terah.

Genesis 11:27

Ɗan Terah, Haran na da ɗa da wane suna?

Ɗan Terah, Haran na da ɗa da sunar Lot.

Ina ne Terah yayi zama?

Tera yayi zama a Ur ta Kaldiyawa.

Genesis 11:29

Menene sunar matar Abram?

Sunar matar Abram Sarai.

Menene damuwar da matar Abram take da shi?

Matar Abram bakarariya ce, ba ta ɗa.

Genesis 11:31

Zuwa ina ne Terah ya tafi da Abram, Sarai, da Lot?

Terah ya tafi zuwa ƙasar Kana'ana da Abram, Sarai, da kuma Lot.